Skip to main content

ALAMOMIN DA ZAKA GANE MACE BATA SON KA

Wasu daga cikin alamomin da zasu tai makama kagane budurwa bata sonka. : 1~ zakaga sautari kana hira da ita bata sakewa tayi hira, sai dai kaji tana um, eh, a a, to, to ya zance ma, kuma bawai rana daya ba, bakuma laifi kaimata ba, kuma kasan ita me surutuce bawai kunyaceba a a ranaku dayawa inkuna zance haka take yima. : 2~ wata zata dinga yawan tunani, alokacin da kuke hira inkai magana tace ina ji ba kace kaza da kaza ba ta dan fadi 2/5 na abun da kace tai shuru. : 3~ kallon raini a fakaice, ko a dan fake ka a harareka : 4~ Inkatura a kirata bata fitowa dawuri kuma ba ace ma tana wani abunba kamar cin abunci wanka, kwalliya da sauransu, kuma intazo bakaga alamar sabuwar kwalliya ba, kuma batace ma, masoyi kayi haquri na batama lkc, kaza da ka nakeyi. kuma kullun hakatake ma. : 5~ Bata fiyayin kwalliya in kazo ko a yaya ta fito, watama saita munanta kanta zata fito dan kace baka so : 6~ In matan gidansu ko qawayenta suna hirarka suna fadar kirkinka ita zata dinga jin haushi, kota tashi daga gun ko takama zumbura baki ko hararar me fadar, wani lkc harda fadar baqar magana. : 7~ Bata fiya damuwa data kiraka a waya ba, koda pls cal me ko flashing, sai dai intana da wata buqatar take da ita ta daban. Wannan ma shine yafi bakantamin rai wlh. : 8~ Qin daukar wayanka dawuri kuma koda tana kusa, kuma kusan kullum, sannan bata fadama dalili ba ko dadadan kalamai balle tanemi afuwarka. : 9~ Inkabata abu bata nuna farinciki balle godiya, ko taqi karba tana me masa yanga : 10~ Bata fiya kula yan uwanka ko qannanka koda a waya ne ta tambayi lafiyarsu : 11~ wata tana iya zagin kama a bayan idonka ko ta canjama suna misali, wawana, da dai sauransu : 12~ In tatashi fitowa gunka zance zata zo ranta a bace, batare da ta fadama dallin bata rantaba : 13~ Intafito wata har tsaiwarta ma zakaga kamar zakuyi fada da ita : 14~ In kanemi kaje gidan su ko ka ai ko magabatan ka bata yadda , kuma batare da wani dalili me qarfi da ta fadama akan hakan : 15~ Bata son kanaimata maganar aure kamar, watarana kinzama matata ko amaryata, balle tace ma mijina : 15~ Bata damuwa da kai da harkokinka : 16~ Bata damu data dawo ma da reply na sms dinka duk dadadan kalaman daka aika, : 17~ Inkuna chating da taga kahau fb ita zata sauka, ko tai shiru taki, like ko comment nakowa amma tana hira da wasu ko ka aika zata qi kulaka, daga baya tace bata kai ko ta sa kasauka bayan some minute ita tadawo : 18~ wani lokacin kuna hira zakaga tana wasanta kawai yan samari alamomin suna iya bambanta agun wasu yan matan yadanganta da wayewa ko ilmi na budurwa ko garin su. Kawai ka qyaleta ka nemi me sonka aboki da zarar kaga alamominnan. : Nima wata nakeso amma bisa duba da wadannan Alamomi nagane cewa ba SO na takeba. Shine nakawowa YAN UWANA SAMARI. : GAYU DAFATAN ZAKU KULA KUDAINA NACEWA WADANDA BASA SONKU. AKARE MUTUMCI DA GIRMA SABODA TSARO !!! #DAIZAD 07063699465

Comments

Popular posts from this blog

Five key players to watch in La Liga

By Adekunle Source: Vanguard Barcelona begin their title defence and Real Madrid will hope to launch their revival as La Liga returns in Spain this weekend. Barca face Athletic Bilbao on Friday, boosted by the signings of Antoine Griezmann and Frenkie de Jong this summer, while Madrid play away at Celta Vigo, with Eden Hazard set to make his debut. La Liga Ball Atletico Madrid have enjoyed an impressive transfer window and some believe Joao Felix, the 126-million euro arrival from Benfica, could even lead a title charge. Here, AFP Sport looks at five key players to watch in La Liga this season. – Eden Hazard (Real Madrid) – Hazard raised eyebrows by returning to pre-season out of shape but there was nothing lethargic about the stunning goal he scored against RB Salzburg earlier this month. Real Madrid struggled for goals and creativity last season. Zinedine Zidane is relying on Hazard to solve the problem and be the catalyst for a much-needed revival. – Joao Felix (Atletico Madrid) –...

HUMBLE REQUEST TO ALL PEOPLE

1. Don't throw garbage on the roads/streets​ 2. Don't spit or urinate on roads and walls​ 3. Don't write on walls and currency notes​ 4. Don't abuse and insult others​, rather, be patient, tolerant and controlled 5. Save water and electricity​ 6. Plant a tree​ 7. Obey traffic rules​ 8. Honour and take care of your parents and grandparents , take their blessings and always respect them​ 9. Respect women​ 10. Give way to ambulances​ 11. Treat your neighbour in the way you would want to be treated 12. Do not seek for corners to cut in anything you do 13. Be intentional in honesty and integrity 14. Fear God in a way that is demonstrated in your lifestyle 15. Respect every individual, regardless of race, religion, tribe or status, we are all Gods creations 16. Always seek to be part of the solution and not the problem 17. Grab every opportunity to be kind and helpful 18. Be conscious of setting a good example for younger or junior ones 19. Be content and grateful for what ...

Quality Phones and computer.