A wannan zamanin da muke ciki in kana neman kwararrun mayaudara wadanda sun kware kuma sun san salo iri-iri na yaudarar 'yan mata sune mazan wannan zamanin da muke ciki.sai yace hana son ta amma cikin zuciyar sa babu komai sai tsabagen yaudara da dabarun yadda zai sami nasara ya tsima ta don neman cin nasara a abin da ya hango kuma shi ya kai shi.shi fa ba auren ta zai yi ba amma saboda ya riga ya kafa mata tarko kuma yayi nasrar kama ta kurunkus, ta faru ta kare.a haka zai cigaba da cin nasara a kan ta daga gaya in ya gama cin moriyar ganga sai ya fasa ya canza sabuwa.ita kuma sai ta zama abar tausayi mai nadama da dana sani, da na sani keya ce.
Karanta Sababbin Kalaman Soyayya Masu Ɗaukar Hankulan Ma'abota Soyayya : ALMARA A SOYAYYA. A duk lokacin da na zauna zuciyata tana rada mini cewa, ranar da aka haifeki ta kasance rana ce da aka yi ruwan sam...
Comments
Post a Comment