MAGANIN CIWON HAKORI
Ciwon hakori ciwo ne dake yawan addaban al'uma musamman a lokacin sanyi ga duk mai wannan larura insha Allahu zaka samu waraka idan kayi amfani da wannan hanyan:
A samu dakakken kanimfari sai ahaɗashi da man kwakwa a gauraya sai asamu wani siririn kwalba azuba aciki kamar yadda ake gani sannan daga bisani aɗiga akan hakorin inda yake ciwo, za a maimaita hakan safe dayamma, da iznin Allah za arabu da matsalan ciwon hakori.
Zaku samu magunguna masu kyau a shagonmu na haske Islamic chemist dake kawo market gaban masallacin Yenmasara kawo kaduna
Domin Karin bayani a turo sako ta whatsapp 08037624598

Comments
Post a Comment