Tambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu ya yi jima'i da ita har sai ta haihu meye gaskiyar maganar ???????? AMSA : To dan'uwa ya halatta a sadu damace lokacin da take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi : "Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shayar da ruwansa ga shukar waninsa" Abu-dawud : 1847 Ibnul kayim yana cewa :"Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa, saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta ruwa" Tahzibussunan 1\193 . Masana likitanci suna cewa: Ba'a so miji ya dinga hawa kan matarsa lokacin da take da ciki, zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar da yaron . Sannan yawanci mata ba su cika son yawan saduwa ba idan cikinsu ya girma, wasu likitocin suna bada shawara cewa a karanta saduwa a wadannan lokutan. Allah ne ma fi sani . Dr. Jamilu Zarewa.
By Adekunle Source: Vanguard Barcelona begin their title defence and Real Madrid will hope to launch their revival as La Liga returns in Spain this weekend. Barca face Athletic Bilbao on Friday, boosted by the signings of Antoine Griezmann and Frenkie de Jong this summer, while Madrid play away at Celta Vigo, with Eden Hazard set to make his debut. La Liga Ball Atletico Madrid have enjoyed an impressive transfer window and some believe Joao Felix, the 126-million euro arrival from Benfica, could even lead a title charge. Here, AFP Sport looks at five key players to watch in La Liga this season. – Eden Hazard (Real Madrid) – Hazard raised eyebrows by returning to pre-season out of shape but there was nothing lethargic about the stunning goal he scored against RB Salzburg earlier this month. Real Madrid struggled for goals and creativity last season. Zinedine Zidane is relying on Hazard to solve the problem and be the catalyst for a much-needed revival. – Joao Felix (Atletico Madrid) –...
Comments
Post a Comment